Tehran (IQNA) A jiya Juma'a 10 ga watan Maris ne aka fara gudanar da gasar kur'ani mai tsarki ta nahiyar turai karo na 9 a karkashin jagorancin Darul Qur'an na kasar Jamus a cibiyar Musulunci ta Hamburg.
Lambar Labari: 3488788 Ranar Watsawa : 2023/03/11